Da Ɗumi-Ɗumi: Sevilla Ta sake lashe kofin Europa

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sevilla ta lashe gasar Europa League karo na 7 a tarihin ƙungiyar, sun lashe kofin ne bayan sun doke AS Roma na ƙasar Italiya da ci 4 da 1 a bugun daga kai sai mai tsaon raga, wato Penalty bayan an tashi wasan kunnen doki 1 da 1 ba tare da kowa ya yi nasara ba.
Ku bayyana mana ra'yoyinku a cimment section na Facebook.

Comments

Popular posts from this blog

Decade Later, Malam Fatori Residents Return Home, Urged to Embrace Lawful Life

Borno Teachers Protest Abduction of 42 Pupils, Demand Urgent Rescue

Police Retrieve ₦23m Lost Gold Coins at Malam Fatori‎