Rikicin PDP: Kotu ta hana tsige Damagum
Wata Kotu da ke zamanta A Birnin Abuja Ta Hana Tsige Damagum
Daga Sagir Kano Saleh
Kotun da ke zamanta a Abuja ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata da Kwamitin Gudanarwa na Jam'iyyar wannan umarnin.
Babbar Kotun Tarayya ta hana Jam’iyyar PDP tsige Umar Damagun daga kujerarsa na Muƙaddashin Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa.
Mai Shari’a Peter Lifu na kotun da ke zamanta a Abuja, ya kuma ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata da Kwamitin Gudanarwa na Jam’iyyar wannan umarnin.
Kotun ta ba da umarnin ne a shari’ar da wasu mambobin jam’iyyar suka shigar.
Umar Maina da Zanna Gaddama sun shigar da ƙarar ne saboda ba zargin ba daidai da aka yi musu.
Comments
Post a Comment