Ku taimaka; Na Aurar Da 'Yata- Mahaifiya

Ina Bukatar Aurar Da 'Yata- Mahaifiya

Daga Edita

Shekara biyu da wata shida kenan da sa rana, an ɗaga bikin har sau uku ba ni da halin ko cokali, abinci ma sai mu yi kwana biyar ba mu ci ba dole wataran nake tùrà ta bàrà na fara ganin wasu abubuwan da ban gane ba nace ta dena fita bà-ràr. 

A cewar ta "Tun tana da wata 32 mahaifinta ya rasu kuma tunda mahaifin ya rasu dangin shi ko leƙe ba su ƙara waiwayar mu ba".

Ta Kara da cewa "Ni kuma a gidan mu ni kaɗai iyayena suka hàìfâ banda me taimakona bare in samu ko ƙaramar katifa in siya mata, don Allah jama'a a tàìmâké ni in samu a yi hidimar hànkàlìna ya kwanta".

"Gashi tin bà-rà aka bani ku-ɗin sàdàkìnta dù-bù ɗà-rì kuma muka kwàntà ràshìn là-fìyà ni da ita, babu me tàìmàkòn mu sai Allah, nakashe kudin sadakin, dubu 13 suka ragu Kuma mukachi abinchi, yau saura sati 2 bikin bansan yanda zanyiba- Inji ta.

Game da kuncin rayuwa mhaifiyar cewa ta yi "Yanzu kona fita aikin wankau ko wanke waken bana samu, watarana hakanan zan dawo gida mukwanta da Yùn-wà".

Ana rokon jama'a masu hali su taimakawa wannan matar tare da 'yarta domin kulawa da ratuwar su ta hanyar asusun bankin nan...

👇🏽👇🏽
1458351805 
Access 
Nana Abubakar

Comments

Popular posts from this blog

In Maiduguri, a 15-year-old girl was killed by a stray bullet from CJTF

The hospital has discharged minors who were victims of viral child abuse videos and they are currently recovering well.

BORNO: In Benishiekh, a man was killed during a tragic dispute over mango farming