Hajjin Bana: Alhazzai Za Su Biya Kudin Kujera Miliyan Biyu Da Rabi

Hajjin Bana: Alhazzai Za Su Biya Kudin Kujera Miliyan Biyu Da Rabi

Daga Ibrahim Ammani


Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa, hukumar Aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON) Ta fitar da farashin kuɗin kujerar aikin hajji.

Hukumar ta bayyana cewar masu son zuwa aikin Hajji na shekarar 2022 a Saudiyya za su biya kusan naira miliyan biyu da rabi kuɗin kujera a hajjin bana.

A cewar hukumar, mazauna yankin arewacin Najeriya za su biya jumillar kuɗi naira 2,449,607.89, yayin da na yankin kudu za su biya 2,496,815.29.

Mazauna jihohin Borno da Yola kuma za su biya 2,408,197.89, a cewar hukumar.

Comments

Popular posts from this blog

In Maiduguri, a 15-year-old girl was killed by a stray bullet from CJTF

The hospital has discharged minors who were victims of viral child abuse videos and they are currently recovering well.

BORNO: In Benishiekh, a man was killed during a tragic dispute over mango farming