Barcelona ta kammala cinikin Robert Lewandowski

Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Barcelona dake kasar Spaniya ta kammala cinikin ɗan wasan Bayern Munich da Poland Robert Lewandowski, mai shekara 33 da haihuwa, kan fam miliyan 34.

Comments