Eid El-Fitr: Anga jinjirin watan Shawwal a Nijar

Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri

Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa za a yi bikin ƙaramar Sallah a gobe Lahadi, bayan ganin jinjirin watan Shawwal a sassan ƙasar.

Comments