Da Ɗumi-Ɗumi: Sevilla Ta sake lashe kofin Europa
Da Ɗumi-Ɗumi: Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sevilla ta lashe gasar Europa League karo na 7 a tarihin ƙungiyar, sun lashe kofin ne bayan sun doke AS Roma na ƙasar Italiya da ci 4 da 1 a bugun daga kai sai mai tsaon raga, wato Penalty bayan an tashi wasan kunnen doki 1 da 1 ba tare da kowa ya yi nasara ba. Ku bayyana mana ra'yoyinku a cimment section na Facebook.